Last Week’s ISIS’ Editorial was Dedicated to the Lake Chad

The editorial of week’s al-Naba magazine, ISIS’ weekly publication, was dedicated to the Lake Chad. It discuses recent operations in the sub-region and highlights how cracks in the military cooperation against it and  Covid-19 will help its affiliates in the sub-region. The piece entitled “Difficult Times for the Tawaghit of West Africa” starts with celebrating Chad’s withdrawal of its troops

Read more

The Death of 44 Boko Haram Fighters in Chadian Prison Raises Several Critical Questions

Chad’s Version It is been reported that 44 suspected Boko Haram fighters have died a Chadian prison. The deceased were part of those captured by Chad in its recent onslaught on the group after their attack that killed nearly 100 Chadian soldiers last. Upon winding up “Operation Wrath of Bohoma”, which was lunched following the assault, the Chadian army said

Read more

Amsoshin Tambayoyin da Barrister Bulama Bukarti ya Aikewa da Kungiyar Izala ta Jihar Kano (3)

(Wanda bai karanta rubutu na 1 da na 2 ba, yanada kyau ya koma ya karanta, rashin karantawar zai hana shi ÿancin yance hukunci). TAMBAYA TA BIYU: Annabi SAW ya kauracewa Nana A’isha a lokacin da ake tuhumarta, to a ina su Mallam suka samo sunnar kusantar Ganduje a lokacin da ake tuhumarsa? AMSA: Gaskiya ne, Annabi SAW ya kauracewa

Read more

Amsoshin Tambayoyin da Barrister Bulama Bukarti ya Aikewa da Kungiyar Izala ta Jihar Kano (2)

Tanbihi: 1- Duk wanda bai karanta rubutun farko ba, to zaiyi kyau ya koma ya bibiya. Rashin bibiyar zai hanaka fahimtar sakon yadda yakamata. 2- Ban shardantawa kaina amsa tambayoyin Barista kamar yadda yayisu ba, saide zan fara dauko mafi muhimmanci daga cikinsu ne, koda ba dasu ya fara ba. TAMBAYA TA DAYA: Menene hikimar kawo misalin Kazafin da aka

Read more

Amsoshin Tambayoyin da Barrister Bulama Bukarti ya Aikewa da Kungiyar Izala ta Jihar Kano (1)

Bismillahirrahmanirrahim. Bayan haka, mun saurari wadansu tambayoyi guda 16 da Bar. Bulama Bukarti ya aikewa kungiyar Izala ta jihar Kano, da shugabanta, Dr. Abdullahi Saleh Pakistan, akan ziyarar da Kungiyar ta kaiwa Mai girma Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje. Hakan yasa muka dauki haramar mayar da amsoshi ga Bulama, domin ya waraka, kuma al’umar da suke da bukatar

Read more
« Older Entries