Category Archives: Ra’ayi

Amsoshin Tambayoyin da Barrister Bulama Bukarti ya Aikewa da Kungiyar Izala ta Jihar Kano (3)

(Wanda bai karanta rubutu na 1 da na 2 ba, yanada kyau ya koma ya karanta, rashin karantawar zai hana shi ÿancin yance hukunci). TAMBAYA TA BIYU: Annabi SAW ya kauracewa Nana A’isha a lokacin da ake tuhumarta, to a ina su Mallam suka samo sunnar kusantar Ganduje a lokacin da ake tuhumarsa? AMSA: Gaskiya ne, Annabi SAW ya kauracewa

Read more

Amsoshin Tambayoyin da Barrister Bulama Bukarti ya Aikewa da Kungiyar Izala ta Jihar Kano (1)

Bismillahirrahmanirrahim. Bayan haka, mun saurari wadansu tambayoyi guda 16 da Bar. Bulama Bukarti ya aikewa kungiyar Izala ta jihar Kano, da shugabanta, Dr. Abdullahi Saleh Pakistan, akan ziyarar da Kungiyar ta kaiwa Mai girma Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje. Hakan yasa muka dauki haramar mayar da amsoshi ga Bulama, domin ya waraka, kuma al’umar da suke da bukatar

Read more

Magu Says he will Investigate Kwankwaso as he Evades Repeated Questions on Gandujegate

Mr. Ibrahim Magu said he would investigate a 2015 petition against Kwankwaso as he dodges repeated questions on whether he would investigate the Gandujegate videos. During a question and and answer session at a lecture entitled “Taming Corruption in Africa” he delivered at Queen Mary University of London today, 23/11/2018, the EFCC boss was drilled by Bulama Bukarti, a Human

Read more