Tambayoyi zuwa ga Dr. Abdullahi Pakistan

25 comments

 • Abdurrashid Tukur Umar

  Masha Allah a gaskiya munji dadin wannan tambayoyi domin wannan ziyara ta samana shakku a cikin zuciyoyin mu kwara da gaske.. Allah ya kara lafiya da ilimi mai amfani da kuma Karin karfin gwiwa gurin fading gaskiya akan koma wanene ameen

  • Barrister Ku rabu da wannan Malaman babu Allah a tsarinsu duniyace kawai agabansu.
   Malam Lawan Qalarawi yayi mana cikakken bayani akansu inda yake cewa karmu yadda da ‘yanqungiya da sunan addini.

 • إن هؤلاء يحبون العاجلة و يذرون ورآءهم يوما ثقيلا

  wannan shi ne maganar gaskia, domin a matsayinsu na malamai yakamata su nuna damuwa akan talakawa ne ba biyan buqatunsu ba.

 • Bukarti Allah yasa Don Shi kake irin wannan bayanan musamman kan wannan issue na #Gadujegate

 • Ibrahim Abdullahi

  Gaskiya munji dadin wadannan tambayoyin. Allah ya Kara basira kuma muna jiran amsa daga malam.

 • Ibrahim Abdullahi Babaji

  Mungode. Allah ya Kara basira. Munajiran amsoshi

 • Allahu Akbar, wallahi ba kowa Allah zaiba fikirar dazai yi wannan tambayoyin ba, Tambayoyi na ilimi batare da nuna banbanci ko bangaranci ba, Allah ya saka maka da Alkhairi barister, Shiyasa a kullum in ana maganar lawyoyi a arewa kai nake duba, kuma kai nake koyi, Allah ya kare mana kai

 • Abdulhadi dattijo Adhama

  Allah yakara basira yasaka da alheri

 • Barrister Bulama Bukarti, mungode mungode mungode, Allah yasaka da alheri, Allah ya ganar damu kuma yasa mufi karfin zuciyar mu….. malam Bulama ka sosamin inda yake min qaiqayi… muna jiran amsar su kuma malam Bulama muna roqo in bada amsa ka saka a shafin nan naka, saboda muji meh zasuce…. kuma na tabbata kwadayi ne da son zuciya ya kaisu gurin Ganduje.. bawai don yayi abunda ya kamata ba…. kuma na tabbata shekarau da kwankwaso sunfi Ganduje yiwa alumma aiki.. amma bamuji su sun taba goyawa wani dan siyasa baya ba… Allah yasa mudace

 • Allah yakara basira dakuma karfin gwiwa Barr.ya kuma sa wanda akayi dansu su fahimta kuma su gyara

 • Allah yakiyeka barrister

 • Garbage sulaiman abubakae

  Brr. Allah yasaka da alkhairi, Babu shakka muna ilmantuwa sosai game da al’amura da ake fashin baki akai tare da kokarin fahimtar da al’umma domin su gane kuma su fadaka.

 • GAskiyane Bukarti wannan bayani yayi acigaba da fadakarwa

 • wannan shine abinda su ALHAJIJI ya kamata sudingayi

 • Aliyu Sharif Adam

  Gaskiya ne wannan tamboyi sune fall a ranmu muna San amsarsu a gurin malam

 • Comrade Muhd Yahaya Gwaneri

  Allah ya kara KARFIN GWIWA da IKHLASI da kuma CIKAKKIYAR KARIYA Ameen Summa Ameen

 • Barrister hadakan kungiyoyin addinin musulunci tun lokacin mulkin kwankwaso nafarko har mulkinsa na karshe ba gwamnatin da bataci gababa to amma bamusan wanna hadin kai yake nufiba,kowa yasani lokacin kwankwaso anyi auren zawarawa duk malaman mu sunzo sun sheda, sheikh dahiru bauchi,sheikh sani yahaya jingir da khalifa sheikh qaribullah duk sunzo,maganar bawa limamai alawus kuwa tun lokacin mal Ibrahim shekarau ake bayarwa har lokacin kwankwaso.

 • Barrister Allah ya saka maka da alkhairi tabbas malaman zamanin nan ba alumma ne a gaban su ba duniya kawai suka sa a gaba, da wannan nake maka fatan alkhairi da addu’a Allah ya kare ka kuma yayi maka tsari daga miyagu, Allah ya tsare mana imanin mi da zuciyoyin mu kuma ya bamu shuwagabanni na nagri.

 • Allah yasaka da alkhairi Barrister, Allah yakara Iklasi, Allah yakara basira

 • Bara'u Khalid Usman

  Assalamu Alaikum Warahmatullah, wannan tambayoyi Malam sun yi dai-dai, kuma muna fata shi Malam Pakistan zai ba da amsa gamsasshiya a kansu, domin nima da na ji bayanansa nayi mamaki sosai. Haka kuma, za ka ji wasu Malaman ma suna cewa Allah ya hana bincike, wanda a fahimta ta, a irin wannan gabar Allah karfafawa ma ya yi akan yin bincike, kamar yadda ya zo a cikin sura ta 49:6 (suratul hujurat). Sabo da haka shawara ta ga matasa shi ne muyi karatu, kuma muji tsoran Allah, mu kuma rabida ra’ayi na san zuciya.

 • Bara'u Khalid Usman

  Assalamu Alaikum Warahmatullah, wannan tambayoyi Malam sun yi dai-dai, kuma muna fata shi Malam Pakistan zai ba da amsa gamsasshiya a kansu, domin nima da na ji bayanansa nayi mamaki sosai. Haka kuma, za ka ji wasu Malaman ma suna cewa Allah ya hana bincike, wanda a fahimta ta, a irin wannan gabar Allah karfafawa ma ya yi akan yin bincike, kamar yadda ya zo a cikin sura ta 49:6 (suratul hujurat). Sabo da haka shawara ta ga matasa shi ne muyi karatu, kuma muji tsoran Allah, mu kuma rabida ra’ayi na san zuciya.

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.