Manufarmu

1. Kawo tsokaci da sharhi akan abubuwan da suka shafi talaka;

2. Yaki da cin hanci da rashawa, zalunci da cutar al’umma;

3. Karewa da kwato hankin maras karfi.

3 comments

  • Abdullahi Ahmad Dagona

    Wannan buri naka Allah cikamaka shi barrister Allah kara daukaka dabaka kaimi bisa jajircewa wajan kwatawa talkawa da wanda aka hainta yancinsu awajan azzalumai

  • Mustapha Ali Bunawa

    Masha Allah. Allah ya saka da alkhairi Barrista. Amma zan so in dan bayar da shawara a kan cewa dan Allah a rika kokari ana duba tsari da kuma ka’idojin rubutu. Nagode

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.