Ma’nar Jahadi a aikace

Kungiyoyin Ta’addanci irinsu Boko Haram sun yi matukar nisa wajen bata sunan Musulunci. Suna juya wa matasa kwalkwalwa suyi ta kashe mutane da sunan jahadi. Dalilin haka muke gabatar muku da wannan bidiyo domin faiyace wa matasa ma’anar jahadi a cikin aiyukan yau da kullum. A sha kallo lafiya.

2 comments

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.